Ha PO: Difference between revisions

From OLPC
Jump to navigation Jump to search
mNo edit summary
m (Reverted edits by 125.182.13.42 (Talk); changed back to last version by Walter)
 
(11 intermediate revisions by 5 users not shown)
Line 8: Line 8:
# Date: 12 March 2006
# Date: 12 March 2006
# Author: Walter Bender
# Author: Walter Bender
# Translator: saudat mohammed <saudat@wazobialinux.com>
# Translator: Saudatu Mohammed <saudat@wazobialinux.com>
"Project-Id-Version: olpc\n"
"Project-Id-Version: olpc\n"
"POT-Creation-Date: 2006-02-14 12:00-0500\n"
"POT-Creation-Date: 2006-02-14 12:00-0500\n"
"PO-Revision-Date: 2006-08-12 14:00+0100\n"
"PO-Revision-Date: 2006-08-12 14:00+0100\n"
"Last-Translator: saudat mohammed <saudat@wazobialinux.com>\n"
"Last-Translator: Saudatu Mohammed <saudat@wazobialinux.com>\n"
"Language-Team: hausa\n"
"Language-Team: hausa\n"
"MIME-Version: 1.0\n"
"MIME-Version: 1.0\n"
Line 28: Line 28:

msgid "intro"
msgid "intro"
msgstr "Introducing the 2B1&mdash;the children's laptop from One Laptop per Child—a potent learning tool created expressly for the world's poorest children living in its most remote environments. 2B1 was designed collaboratively by experts from both academia and industry, bringing to bear both extraordinary talent and many decades of collective field experience in every aspect of this non-profit humanitarian project. The result is a unique harmony of form and function; a flexible, ultra low-cost, power-efficient, responsive, and durable machine with which nations of the emerging world can leapfrog decades of development—immediately transforming the content and quality of their children's learning."
msgstr "Introducing the children's laptop from One Laptop per Child&mdash;a potent learning tool created expressly for the world's poorest children living in its most remote environments. The laptop was designed collaboratively by experts from both academia and industry, bringing to bear both extraordinary talent and many decades of collective field experience in every aspect of this non-profit humanitarian project. The result is a unique harmony of form and function; a flexible, ultra low-cost, power-efficient, responsive, and durable machine with which nations of the emerging world can leapfrog decades of development—immediately transforming the content and quality of their children's learning."

msgid "content"
msgid "content"
msgstr "Kwamfyutar Cinya Ɗaya ga Kowani Yaro, wani sabon ƙungiya mai maras-riɓa ne mai wallafawa da bincike na yanda za'a iya ciyar da kwamfyutan cinya na $100 gaba—wani fasaha ne wanda zai iya canza yanayin rayuwan yanda muke koyar da yaran duk duniya."
msgstr "Kwamfyutar Cinya Ɗaya ga Kowani Yaro, wani sabon ƙungiya ne mai marasa-riɓa wanda ke wallafar da, da kuma bincika yanda za'a iya ciyar da kwamfyutan cinya na $100 gaba—wani fasaha ne wanda zai iya canza yanayin rayuwan yanda muke koyar da yaran duk duniya."

msgid "language"
msgid "language"
Line 46: Line 46:

msgid "navfaq"
msgid "navfaq"
msgstr "TAMBAYOYIN DA AKE YAWAN YI FAQ"
msgstr "TAMBAYOYIN DA AKE YAWAN YI"

msgid "navpeople"
msgid "navpeople"
Line 64: Line 64:

msgid "homebody1"
msgid "homebody1"
msgstr "Kwamfyutar Cinya Ɗaya ga Kowani Yaro, wani sabon ƙungiya mai maras-riɓa ne mai wallafawa da binciken yanda za'a iya ciyar da kwamfyutan cinya na $100 gaba—wani fasaha ne wanda zai iya canza yanayin rayuwan yanda muke koyar da yaran duk duniya. Nicholas Negroponte, shine ciyaman na OLPC kuma, shi ya fara ba da sanarwa game da wannan shiri, a Taron Tattarin Arzikin Duniya da aka yi a Davos, Switzerland cikin Janairu 2005."
msgstr "Kwamfyutan Cinya Ɗaya ga Kowani Yaro, wani sabon ƙungiya ne mai marasa-riɓa wanda ke wallafar da, da kuma bincika yanda za'a iya ciyar da kwamfyutan cinya na $100 gaba—wani fasaha ne wanda zai iya canza yanayin rayuwan yanda muke koyar da yaran duk duniya. Nicholas Negroponte, shine ciyaman na OLPC kuma, shi ya fara ba da sanarwa game da wannan shiri, a Taron Tattarin Arzikin Duniya da aka yi a Davos, Switzerland cikin Janairu 2005."

msgid "homebody2"
msgid "homebody2"
msgstr "Burin mu: mu samar da sabobbin hanyoyi game da yanda ake gane, gwada, da kuma nuna ra'ayi wa yara da ke duk faɗin duniya."
msgstr "Burin mu: mu samar da sabobbin hanyoyi wa yara da ke duk faɗin duniya game da yanda ake gane, gwada, da kuma nuna ra'ayi."

msgid "homebody3"
msgid "homebody3"
Line 82: Line 82:

msgid "wikibody1"
msgid "wikibody1"
msgstr "Muna kula da wani <b>WIKI</b> game da aikin, inda muke gayyatan al'umma su tattauna: (1) na'urar kwamfyuta; (2) masarrafin kwamfyuta; (3) kayan koyarwa; (4) dabarar gabatarwa; (5) yanda za ka iya shafa da aikin; da kuma (6) ƙara tambayoyi ga tambayoyin da ake yawan yi."
msgstr "Muna kula da wani <b>WIKI</b> game da aikin, inda muke gayyatan al'umma su tattauna: (1) na'urar kwamfyuta; (2) masarrafin kwamfyuta; (3) kayan koyarwa; (4) dabarar gabatarwa; (5) yanda za ka iya shafa da aikin; da kuma (6) ƙara tambayoyi zuwa tambayoyin da ake yawan yi."

msgid "wikibody2"
msgid "wikibody2"
Line 88: Line 88:

msgid "communitybody1"
msgid "communitybody1"
msgstr "Muna kula da ƙarin bayani na mako-mako wa al'umman OLPC, wanda za'a iya gani idan an danna inda aka rubuta LABARIN AL'UMMA."
msgstr "Muna kula da ƙarin bayani na mako-mako wa al'umman OLPC wanda za'a iya gani idan an danna inda aka rubuta LABARIN AL'UMMA."

msgid "faqbody1"
msgid "faqbody1"
msgstr "Wai mene ne Kwamfyutan Cinya na $100? Na'urar $100 wanda ake so a ƙera zai fito cikin tsarin Linux, da wani tsari na hanyoyi guda biyu, na kallo.Hanya ɗaya na nuna shirin DVD mai cikakken-launi, da kuma hanya na biyu mai nuna shirin kallo mai fari da baƙin launi, wanda kuma za'a iya kalla cikin hasken rana, mai ƙarfin hoton 3x. Kwamfyutan cinyar zai zo da furosesa na 500MHz da 128MB na DRAM, tare da 500MB na Ƙwaƙwalwar Adana Bayani; ba zai zo tare da wani babbar rumbu ba amma, zai zo da hujin USB guda huɗu. Kwamfyutocin cinyar za su zo a haɗe da wata shiri na iya haɗi zuwa Intanet na brodband mai maras igiyar waya, wanda kuma, a haɗe da wasu ayuka, na yarda su yi aiki kamar mahaɗar sadarwa masu haɗa junansu; kowacca karamar kwamfyuta za ta iya magana da kwamfyutan da ke kusa da ita. Ta hakan , za su ƙiƙiro mahaɗar sadarwa mai hahaɗɗa kwamfyutoci ta mahaɗar sadarwa na gargajiya. Kwamfyutocin za su yi amfani da sabon shirin kunnawa (mai hannun wana na'ura) kuma zasu iya kusan kowani irin aiki amma, ba zasu iya adana bayanai masu yawa ba."
msgstr "Ainihin mene ne Kwamfyutan Cinya na $100? Na'urar $100 zai fito cikin tsarin linux, da wani tsari mai nuna DVD mai cikakken-launi, da kuma wani shirin kallo daban mai nuna bayani cikin fari da baƙin hoto, mai ƙarfin hoton 3x, wanda za'a iya kalla cikin hasken rana. Kwamfyutan cinyar zai zo da furosesa na 500MHz da 128MB na DRAM, tare da 500MB na Ƙwaƙwalwar Adana Bayani. Ba zai zo tare da wani babbar rumbu ba amma, zai zo da hujin USB guda huɗu. Kwamfyutocin cinyar za su zo a haɗe da shirin haɗi zuwa Intanet na brodband marasa igiyar waya, kuma, a haɗe da wasu ayuka wanda zai sa su yi aiki kamar Mahaɗar Sadarwa masu haɗa junansu-kowace kwamfyutar cinya za ta iya magana da kwamfyuta da ke kusa da ita. Ta hakan, za su ƙiƙiro mahaɗar sadarwa mai harhaɗa kwamfyutoci ta mahaɗar sadarwa na gargajiya. Kwamfyutocin za su yi amfani da sabon shirin kunnawa (mai hanun wannan na'ura) kuma za su iya kusan kowani irin aiki amma, ba za su iya adana bayanai masu yawa ba."

msgid "faqbody2"
msgid "faqbody2"
msgstr "Ka danna inda aka rubuta FAQ don ka kalli tambayoyin da ake yi sau da yawa."
msgstr "Ka danna inda aka rubuta Tambayoyi Da Ake Yi Sau Da Yawa don ka kalli tambayoyin da ake yi sau da yawa."

msgid "pressbody1"
msgid "pressbody1"
msgstr "Ka danna inda aka rubuta 'YAN JARIDU don ka duba jerin jaridu da aka sakar."
msgstr "Ka danna inda aka rubuta 'YAN JARIDU don ka duba jerin jaridu da aka saka."

msgid "downloadbody1"
msgid "downloadbody1"
msgstr "Akwai zane-zanen da za'a iya kwafa daga na'ura (da kuma, daga baya, masarrafin kwamfyuta da kuma, wasu sauran abubuwa) daga nan idan ka danna wurin da aka rubuta KWAFI DAGA NA'URA."
msgstr "Akwai zane-zanen da za'a iya kwafa daga na'ura (da kuma, wani masarrafin kwamfyuta tare da wasu abubuwa) idan ka danna wurin da aka rubuta KWAFI DAGA NA'URA."

msgid "mapbody1"
msgid "mapbody1"
msgstr "Mun tsara taswirar mu da launi don ya nuna: (kore) duk ƙasashen da muke so mu tuntuɓa; (ruwan goro) ƙasashen da Ma'aikatan-Karatu ke nuna sha'awa; da (ruwan ɗorawa) ƙasashen da ke neman goyon bayan gwamnatin su a yanzu."
msgstr "Mun tsara taswirar mu da launuka don su nuna: (kore) duk ƙasashen da muke so mu tuntuɓa; (red) those countries we plan to include in the post-launch phase; (ruwan goro) ƙasashen inda Ma'aikan-Karatu ke nuna sha'awa; da (ruwan ɗorawa) ƙasashe masu neman goyon bayan gwamnatin su a yanzu."

#: faq.html
#: faq.html
Line 125: Line 125:

msgid "question3"
msgid "question3"
msgstr "Me ya sa ba za'a basu kwamfyutan tebur ba ko kuma,—a gwamma—wani na'urar kwamfyutan tebur da aka gyara?"
msgstr "Me ya sa ba za'a basu kwamfyutan tebur ba ko kumay,—a gwammace—wani na'urar kwamfyutan tebur da aka gyara?"

msgid "answer3"
msgid "answer3"
msgstr "Kwamfyutocin cinya sun fi araha amma kuma, samun tafiya da su ko ina, na da muhimmi tun ba idan ana so a je da su gida ba. Yara da ke zama a ƙasashe masu tasowa na buƙatan sabobbin fasaha; musamman, na'urar kwamfyuta mai ƙwari sosai, da kuma, masarrafin kwamfyuta mai kawo wata sabuwar al'ada. Aikin da aka yi da makarantun ƙasar Maine cikin kwanan nan, ya gwada mana darajar amfani da kwamfyutan cinya wa duk karatun da yaro ke yi da kuma, wasan da zai yi. Idan an kai kwamfyutar cinya gida, yana sa iyali su yi aiki da shi. Babu wuta a cikin wani ƙauye na ƙasar Kambodiya, inda muke aiki, kuma wannan kwamfyutar cinya ne, tare da wasu abubuwa, ke ba da haske cikin gida. Wutan kwamfyutan na haskata gida sosai.<br/> A ƙarshe, game da na'urori da aka gyara: Idan mun ƙiyasta cewa muna buƙatan kwamfyutocin tebur wanda aka riga aka yi amfani da guda miliyan, kuma kowani kwamfyuta na buƙatan awa ɗaya don a gyara da kuma sarrafa shi, watau, kenan, aikin zai kai har shekara arba'in da biyar kafin a gama. Saboda haka, muna ƙarfafa wa gyare-gyaren kwamfyutoci da aka riga aka yi amfani da amma, ba shine maganin Kwamfyuta Cinya Ɗaya ga Kowani Yaro ba."
msgstr "Kwamfyutocin cinya sun fi araha kuma, tafiya da su ko ina, na da muhimmanci tun ba idan ana so a je da su gida ba. Yara da ke zama a ƙasashe masu tasowa na buƙatan sabobbin fasaha; musamman, na'urar kwamfyuta mai ƙwari sosai, da kuma, masarrafin kwamfyuta mai kawo wata sabuwar al'ada. Aikin da aka yi da makarantun ƙasar Maine cikin kwanan nan, ya gwada mana darajar amfani da kwamfyutan cinya wajen duk karatun da yaro ke yi da kuma wasan da zai yi. Idan an kai kwamfyutar cinya gida, iyalai duk za su iya aiki da shi. Babu wuta a cikin wani ƙauye na ƙasar Kambodiya, inda muke aiki, wannan kwamfyutar cinya ne, tare da wasu abubuwa, ke ba da haske cikin gida. Wutan kwamfyutan na haskata gida sosai.<br/> A ta ƙarshe, game da na'urori da aka gyara: Idan mun ƙiyasta cewa ana iya samun kwamfyutocin tebur guda miliyan dari wanda aka riga aka yi amfani da, idan aka ce kowani kwaya ɗaya za'a yi awa ɗaya ana gyara da sarrafa shi, kenan watau za'a sami shekara dubu arba'in da biyar ana aiki kafin a iya gama duka. Saboda haka, ko da muna ƙarfafa da gyare-gyaren kwamfyutoci da aka riga an yi amfani da su, amma ba zai maganta sama wa kowani yaro kwamfyutan cinya ba"

msgid "question4"
msgid "question4"
Line 134: Line 134:

msgid "answer4"
msgid "answer4"
msgstr "* Da farko, an rage kuɗin allon kwamfyuta sosai. Za'a ƙera na'urar sa'a na farko da wata sabuwar shirin allon kwamfyuta da ke waƙiltar da allon LCD da ake yawan samu cikin na'urori masu maras tsada masu kunna DVD, ta hanyoyi-guda biyu. Ana iya amfani da waɗannan alluna a cikin tsarin allo mai nuna fari da baƙin hoto, a cikin hasken rana—kuma duk kuɗin zai kai a ƙalla, $35.<br/>* Na biyu, za mu cire raran na'urorin. Kwamfyutocin cinya da ake ƙera cikin kwanan nan su kan zo da kayaki masu yawa. Idan an raba masarrafin kwamfyutan su zuwa kashi uku, akan yi amfani da biyu daga cikin kashin don a sarrafa kashi na uku, kuma, yawancin yakan zartar da aiki guda ta hanyoyi daban daban har guda tara.<br/> * Na uku, zamu ci kasuwar kwamfyutocin cinya cikin lambobi masu yawa (miliyan) kai tsaye wa ma'ikatar ilimi, don su raba kwamfyutocin kamar yanda suka saba raba littattafai."
msgstr "* Da farko, an rage kuɗin allon kwamfyuta sosai. Za'a ƙera na'urar sa'a na farko da wata sabuwar shirin allon kwamfyuta mai waƙiltar allon LCD da ake yawan samu cikin na'urori marasa tsada masu kunna DVD ta hanyoyi-guda biyu. Ana iya amfani da waɗannan alluna a cikin tsarin allo mai nuna fari da baƙin hoto, a cikin hasken rana—kuma duk kuɗin a kusan $35.<br/>* Na biyu, za mu cire raran na'urorin. Kwamfyutocin cinya da ake ƙera a kwanan nan su kan zo da kayaki masu yawa. Idan an kasa masarrafin kwamfyutan su zuwa kashi uku, akan yi amfani da kashi biyu daga cikin kashin don a sarrafa kashi na uku, kuma, yawancin yakan zartar da aiki guda ta hanyoyi daban daban har guda tara.<br/> * Na uku, zamu tallatar da kwamfyutocin cinya yawan miliyan kai tsaye wa ma'aikar ilimi, don su raba wa dalibai kamar yanda suka saba raba littattafai."

msgid "question5"
msgid "question5"
msgstr "Me ya sa yake da muhimmi ko wani yaro ya sami kwamfyuta na kansa?Cibiyoyin bayanai-na jama'a fa?"
msgstr "Me ya sa yake da muhimmanci cewa ko wani yaro ya sami kwamfyuta na-shi na kansa?Cibiyoyin bayanai-na jama'a fa?"

msgid "answer5"
msgid "answer5"
msgstr "Ba'a tunanin fensir na al'umma—don yara suna da nasu ɗaɗɗaya. Kayan aiki ne wanda ake amfani da wa tunani, kuma masu maras tsada ne wanda za'a iya aiki da kuma wasa da, da ana yin zane-zane da, da kuma ana ilimin lissafi da shi. Kwamfyuta na iya duk waɗannan ayuka kuma ya fi fensir ƙarfi. Haka kuma, akwai dalilai da yawa masu nuna muhimmi cewa yaro ya riƙe da wani abu <i>tasa</i>—kamar misali, bal na kwallo, 'yar tsana, ko kuma littafi—don a ƙalla, ya yi ƙishin kayan sa, kuma ya kula da shi."
msgstr "Idan aka duba, ba'a tunanin ajiye fensir ɗaya don amfanin jama'a dalili, don ko wani yaro na da nashi. Kwamfyuta na'uran aiki ne mai taimaka watsa ƙwaƙwalwa, kuma babu tsada idan aka lissafa abubuwa da za iya yi da shi. Misali, yaro zai iya wasanshi da shi, ko ya yi wasu ayuka kamar rubuce-rubuce, zane-zane, da ilimin lissafi. Kwamfyuta zai iya duk aiyukan da yaro zai yi da fensir har fiye da haka kuma ya fi fensir ƙwari. Bayan haka, akwai wasu dalilai da suka nuna muhimmanci cewa yaro ya samu wani abu da zai iya cewa <i>nashi</i> ne—kamar misali, bal na kwallo, 'yar tsana, ko kuma littafi—don a ƙalla, ko ba komai, ya yi ƙishin kayan sa, ya kula da shi."

msgid "question6"
msgid "question6"
msgstr "Yanda ake haɗi fa? Ai ayukan hanyoyin sadarwa sun fi tsada a ƙasashe masu tasowa?"
msgstr "Yanda ake haɗawa fa? Wai shin, ayukan hanyoyin sadarwa ba su fi tsada a ƙasashe masu tasowa ba?"

msgid "answer6"
msgid "answer6"
msgstr "Idan na'urori sun fito daga akwati, zasu yi haɗi zuwa mahaɗar sadarwa ta junansu da kansu, ta tsara-zuwa-tsara. MIT da Media Lab ne suka fara ƙiƙiro wannan tsari. Muna bincika hanyoyi daban daban masu maras tsada, inda za'a iya yi musu haɗi zuwa babbar Intanet."
msgstr "Da zaran an ciro na'urorin daga cikin akwati, zasu haɗe zuwa mahaɗar sadarwa ta junansu da kansu, tsara-zuwa-tsara. MIT da Media Lab ne suka fara ƙiƙiro wannan tsari. Muna bincikan hanyoyi daban daban marasa tsada, inda za'a iya yi musu haɗi zuwa babbar Intanet."

msgid "question7"
msgid "question7"
msgstr "Wani irin aiki ne kwamfyutan cinya na $1000 zai iya yi wanda kwamfyutan cinya na $100 ba zata iya yi ba?"
msgstr "Wani irin aiki ne kwamfyutan cinya na $1000 zai yi wanda kwamfyutan cinya na $100 ba zai iya yi ba?"

msgid "answer7"
msgid "answer7"
msgstr "Ba da yawa ba. Tsarin shine kwamfyutan cinya na $100 ya yi kusan duk komai. Aikin da ba zai iya yi ba shine ya adana bayanai masu yawa."
msgstr "Ba yawa ba. Tsarin shine kwamfyutan cinya na $100 ya yi kusan duk komai. Aikin da ba zai iya yi ba shine ya adana bayanai masu yawa."

msgid "question8"
msgid "question8"
msgstr "Yaya za'a ci kasuwan su?"
msgstr "Yaya za'a tallatar da su?"

msgid "answer8"
msgid "answer8"
msgstr "Za'a sayar da kwamfyutocin cinya wa gwamnatai su rarraba wa yara ta makarantu ta shirin <i>kwamfyuta ɗaya wa kowani yaro.</i> An riga an tattauna da Caina, Indiya, Burazil, Ajantina, Masaf, Nijeriya, da Tailan. Za'a ƙara na'urori wa al'umma da ke zama cikin sauran ƙasashe masu tasowa don ya shafa da su . Za'a kuma bincika sigar sayar da na'urar."
msgstr "Za'a sayar da kwamfyutocin cinya wa gwamnatai su rarraba wa yara ta makarantu a shirin <i>kwamfyuta ɗaya wa kowani yaro.</i> An riga an tattauna da Caina, Indiya, Burazil, Ajantina, Masar, Nijeriya, da Tailan. Za'a ƙara na'urori wa al'umma da ke zama cikin sauran ƙasashe masu tasowa don ya shafa da su . Za'a kuma bincika sigar sayar da na'urar."

msgid "question9"
msgid "question9"
msgstr "Yaushe kuke tsammani waɗannan kwamfyutocin cinya za su shiga kasuwa? Mene ne babbar cikas da ku ke fama da?"
msgstr "Yaushe kuke tsammani waɗannan kwamfyutocin cinya za su shiga kasuwa? Mene ne babbar cikas da ku ke fama da shi?"

msgid "answer9"
msgid "answer9"
msgstr "Shirin tsarin mu shine, mu gama shirya kwamfyutoci idan an kai ƙarshen shekaran 2006 ko kuma farkon shekarar 2007. Za'a fara ƙera kwamfyutocin idan an sami buƙata na na'urori guda miliyan biyar zuwa goma kuma, aka biya kuɗi adibas.<br/>Babbar matsala mai mana cikas shine yanda za'a ƙera kowacca irin kaya har miliyan ɗaya. Wannan matsalar ba na yanda za'a samar da na'urori kawai ba, amma, har da matsalar tsari da zanen na'urorin. Girmar aikin na burgar da mu amma, ina mamaki da irin shawarwari da kamfanoni su ke ba mu. Yana mana kamar ta dagewa kawai, an riga an shawo kan a ƙalla, rabin matsalolin da ke shafe da mu."
msgstr "Shirin tsarin mu shine, mu gama shirya kwamfyutoci kafin ƙarshen shekaran 2006 ko kuma farkon shekarar 2007. Za'a fara ƙera kwamfyutocin idan aka yi odan na'urori guda miliyan biyar zuwa goma kuma, aka biya kuɗin adibans.<br/>Babbar matsala mai kawo cikas shine yanda za'a ƙera kowacce irin kaya har yawan miliyan ɗari. Wannan matsalar ba na yanda za'a samo na'urorin kawai ba, akwai matsalar tsari da zanen na'urorin. Girmar aikin na bugar da mu amma, ina mamaki da irin shawarwari da kamfanoni su ke ba mu. Yana mana kamar ta dagewa kawai, an riga an shawo kan a ƙalla, rabin matsalolin da ke shafe da mu."

msgid "question10"
msgid "question10"
Line 221: Line 221:
msgid "mapkey3"
msgid "mapkey3"
msgstr "(yellow) those countries who are currently seeking government support"
msgstr "(yellow) those countries who are currently seeking government support"

msgid "mapkey4"
msgstr "(red) those countries we plan to include in the post-launch phase"

#: members.html
#: members.html
Line 228: Line 232:
</pre>
</pre>

[[Category:Language support]]
[[Category:Languages (international)]]
[[Category:PO files]]
[[Category:PO files]]
[[Category:PO files unfinished]]

Latest revision as of 18:37, 28 August 2007

  This PO file is used for the translation of the OLPC website based on the template (POT) file.  Feel free to make corrections; please use the talk page for your comments.
# Internationalization for the OLPC website 
# Source language: "en-US"
# Target language: "ha"
# Version: 1.1 
# Date: 12 March 2006 
# Author: Walter Bender 
# Translator: Saudatu Mohammed <saudat@wazobialinux.com>
"Project-Id-Version: olpc\n"
"POT-Creation-Date: 2006-02-14 12:00-0500\n"
"PO-Revision-Date: 2006-08-12 14:00+0100\n"
"Last-Translator: Saudatu Mohammed <saudat@wazobialinux.com>\n"
"Language-Team: hausa\n"
"MIME-Version: 1.0\n"
"Content-Type: text/plain; charset=UTF-8\n"
"Content-Transfer-Encoding: 8bit\n"
"X-Generator: KBabel 1.10\n"

msgid "align"
msgstr "left"

#: laptop.html
msgid "title"
msgstr "Kwamfyutar Cinya Ɗaya ga Kowani Yaro"

msgid "intro"
msgstr "Introducing the children's laptop from One Laptop per Child—a potent learning tool created expressly for the world's poorest children living in its most remote environments. The laptop was designed collaboratively by experts from both academia and industry, bringing to bear both extraordinary talent and many decades of collective field experience in every aspect of this non-profit humanitarian project. The result is a unique harmony of form and function; a flexible, ultra low-cost, power-efficient, responsive, and durable machine with which nations of the emerging world can leapfrog decades of development—immediately transforming the content and quality of their children's learning."

msgid "content"
msgstr "Kwamfyutar Cinya Ɗaya ga Kowani Yaro, wani sabon ƙungiya ne  mai marasa-riɓa wanda ke wallafar da, da kuma bincika yanda za'a iya ciyar da kwamfyutan cinya na $100 gaba—wani fasaha ne wanda zai iya canza yanayin rayuwan yanda muke koyar da yaran duk duniya."

msgid "language"
msgstr "Hausa"

msgid "navhome"
msgstr "GIDA"

msgid "navwiki"
msgstr "WIKI"

msgid "navcommunity"
msgstr "LABARIN AL'UMMA"

msgid "navfaq"
msgstr "TAMBAYOYIN DA AKE YAWAN YI"

msgid "navpeople"
msgstr "JAMA'A"

msgid "navpress"
msgstr "'YAN JARIDU"

msgid "navdownload"
msgstr "KWAFI DAGA NA'URA"

msgid "navmap"
msgstr "TASWIRA"

msgid "navcontact"
msgstr "TUNTUƁI OLPC"

msgid "homebody1"
msgstr "Kwamfyutan Cinya Ɗaya ga Kowani Yaro, wani sabon ƙungiya ne mai marasa-riɓa wanda ke wallafar da, da kuma bincika yanda za'a iya ciyar da kwamfyutan cinya na $100 gaba—wani fasaha ne wanda zai iya canza yanayin rayuwan yanda muke koyar da yaran duk duniya. Nicholas Negroponte, shine ciyaman na OLPC kuma, shi ya fara ba da sanarwa game da wannan shiri, a Taron Tattarin Arzikin Duniya da aka yi a Davos, Switzerland cikin Janairu 2005."

msgid "homebody2"
msgstr "Burin mu: mu samar da sabobbin hanyoyi wa yara da ke duk faɗin duniya game da yanda ake gane, gwada, da kuma nuna ra'ayi."

msgid "homebody3"
msgstr "Don Allah ku lura cewa ba'a fara ƙera—kwamfyutocin cinya na $100 ba—kuma ba na sayarwa bane. Za'a raba kwamfyutocin wa makarantu kai tsaye ta hanyar tunanin gwamnati."

msgid "peoplebody1"
msgstr "DIRAKTAR"

msgid "peoplebody2"
msgstr "MASU BA DA SHAWARWARI"

msgid "peoplebody3"
msgstr "Ka danna inda aka rubuta JAMA'A don ka duba tarihin mutane."

msgid "wikibody1"
msgstr "Muna kula da wani <b>WIKI</b> game da aikin, inda muke gayyatan al'umma su tattauna: (1) na'urar kwamfyuta; (2) masarrafin kwamfyuta; (3) kayan koyarwa; (4) dabarar gabatarwa; (5) yanda za ka iya shafa da aikin; da kuma (6) ƙara tambayoyi zuwa tambayoyin da ake yawan yi."

msgid "wikibody2"
msgstr "Ka danna inda aka rubuta WIKI don ka ziyarci WIKI."

msgid "communitybody1"
msgstr "Muna kula da ƙarin bayani na mako-mako wa al'umman OLPC wanda za'a iya gani idan an danna inda aka rubuta LABARIN AL'UMMA."

msgid "faqbody1"
msgstr "Ainihin mene ne Kwamfyutan Cinya na $100? Na'urar $100 zai fito cikin tsarin linux, da wani tsari mai nuna DVD mai cikakken-launi, da kuma wani shirin kallo daban mai nuna bayani cikin fari da baƙin hoto, mai ƙarfin hoton 3x, wanda za'a iya kalla cikin hasken rana. Kwamfyutan cinyar zai zo da furosesa na 500MHz da 128MB na DRAM, tare da 500MB na Ƙwaƙwalwar Adana Bayani. Ba zai zo tare da wani babbar rumbu ba amma, zai zo da hujin USB guda huɗu. Kwamfyutocin cinyar za su zo a haɗe da shirin haɗi zuwa Intanet na brodband marasa igiyar waya, kuma, a haɗe da wasu ayuka wanda zai sa su yi aiki kamar Mahaɗar Sadarwa masu haɗa junansu-kowace kwamfyutar cinya za ta iya magana da kwamfyuta da ke kusa da ita. Ta hakan, za su ƙiƙiro mahaɗar sadarwa mai harhaɗa kwamfyutoci ta mahaɗar sadarwa na gargajiya. Kwamfyutocin za su yi amfani da sabon shirin kunnawa (mai hanun wannan na'ura) kuma za su iya kusan kowani irin aiki amma, ba za su iya adana bayanai masu yawa ba."

msgid "faqbody2"
msgstr "Ka danna inda aka rubuta Tambayoyi Da Ake Yi Sau Da Yawa don ka kalli tambayoyin da ake yi sau da yawa."

msgid "pressbody1"
msgstr "Ka danna inda aka rubuta 'YAN JARIDU don ka duba jerin jaridu da aka saka."

msgid "downloadbody1"
msgstr "Akwai zane-zanen da za'a iya kwafa daga na'ura (da kuma, wani masarrafin kwamfyuta tare da wasu abubuwa) idan ka danna wurin da aka rubuta KWAFI DAGA NA'URA."

msgid "mapbody1"
msgstr "Mun tsara taswirar mu da launuka don su nuna: (kore) duk ƙasashen da muke so mu tuntuɓa; (red) those countries we plan to include in the post-launch phase; (ruwan goro) ƙasashen inda Ma'aikan-Karatu ke nuna sha'awa; da (ruwan ɗorawa) ƙasashe masu neman goyon bayan gwamnatin su a yanzu."

#: faq.html
msgid "heading1"
msgstr "TAMBAYOYI DA AKE YI SAU DA YAWA"

msgid "heading2"
msgstr "Nicholas Negroponte, shugaban Kwamfyutan Cinya Ɗaya ga Kowani Yaro, na amsa tambayoyi game da wannan tunani."

msgid "question1"
msgstr "Ainihin, mene ne Kwamfyutar Cinya na $100?"

msgid "answer1"
msgstr "Na'urar $100 zai fito cikin tsarin linux, da wani tsari mai nuna DVD mai cikakken-launi, da kuma wani shirin kallo daban mai nuna bayani cikin fari da baƙin hoto, mai ƙarfin hoton 3x, wanda za'a iya kalla cikin hasken rana. Kwamfyutan cinyar zai zo da furosesa na 500MHz da 128MB na DRAM, tare da 500MB na Ƙwaƙwalwar Adana Bayani. Ba zai zo tare da wani babbar rumbu ba amma, zai zo da hujin USB guda huɗu. Kwamfyutocin cinyar za su zo a haɗe da shirin haɗi zuwa Intanet na brodband marasa igiyar waya, kuma, a haɗe da wasu ayuka wanda zai sa su yi aiki kamar Mahaɗar Sadarwa masu haɗa junansu-kowace kwamfyutar cinya za ta iya magana da kwamfyuta da ke kusa da ita. Ta hakan, za su ƙiƙiro mahaɗar sadarwa mai harhaɗa kwamfyutoci ta mahaɗar sadarwa na gargajiya. Kwamfyutocin za su yi amfani da sabon shirin kunnawa (mai hanun wannan na'ura) kuma za su iya kusan kowani irin aiki amma, ba za su iya adana bayanai masu yawa ba."

msgid "question2"
msgstr "Mene ne dalilin da yaran ƙasashe masu tasowa ke buƙatan kwamfyutocin cinya?"

msgid "answer2"
msgstr "Kwamfyutocin cinya wasu kayan aiki ne da kuma tagogi: taga mai nuna duniya da kuma, kayan aikin tunani. Hanya ne mai kyau wanda duk yara za su <i>umantar</i> da kan su, ta hanyar hulɗa da kuma bincike."

msgid "question3"
msgstr "Me ya sa ba za'a basu kwamfyutan tebur ba ko kumay,—a gwammace—wani na'urar kwamfyutan tebur da aka gyara?"

msgid "answer3"
msgstr "Kwamfyutocin cinya sun fi araha kuma, tafiya da su ko ina, na da muhimmanci tun ba idan ana so a je da su gida ba. Yara da ke zama a ƙasashe masu tasowa na buƙatan sabobbin fasaha; musamman, na'urar kwamfyuta mai ƙwari sosai, da kuma, masarrafin kwamfyuta mai kawo wata sabuwar al'ada. Aikin da aka yi da makarantun ƙasar Maine cikin kwanan nan, ya gwada mana darajar amfani da kwamfyutan cinya wajen duk karatun da yaro ke yi da kuma wasan da zai yi. Idan an kai kwamfyutar cinya gida, iyalai duk za su iya aiki da shi. Babu wuta a cikin wani ƙauye na ƙasar Kambodiya, inda muke aiki, wannan kwamfyutar cinya ne, tare da wasu abubuwa, ke ba da haske cikin gida. Wutan kwamfyutan na haskata gida sosai.<br/> A ta ƙarshe, game da na'urori da aka gyara: Idan mun ƙiyasta cewa ana iya samun kwamfyutocin tebur guda miliyan dari wanda aka riga aka yi amfani da, idan aka ce kowani kwaya ɗaya za'a yi awa ɗaya ana gyara da sarrafa shi, kenan watau za'a sami shekara dubu arba'in da biyar ana aiki kafin a iya gama duka. Saboda haka, ko da muna ƙarfafa da gyare-gyaren kwamfyutoci da aka riga an yi amfani da su, amma ba zai maganta sama wa kowani yaro kwamfyutan cinya ba"

msgid "question4"
msgstr "Yaya ne yake yiwu kuɗin bai da tsada?"

msgid "answer4"
msgstr "* Da farko, an rage kuɗin allon kwamfyuta sosai. Za'a ƙera na'urar sa'a na farko da wata sabuwar shirin allon kwamfyuta mai waƙiltar allon LCD da ake yawan samu cikin na'urori marasa tsada masu kunna DVD ta hanyoyi-guda biyu. Ana iya amfani da waɗannan alluna a cikin tsarin allo mai nuna fari da baƙin hoto, a cikin hasken rana—kuma duk kuɗin a kusan $35.<br/>* Na biyu, za mu cire raran na'urorin. Kwamfyutocin cinya da ake ƙera a kwanan nan su kan zo da kayaki masu yawa. Idan an kasa masarrafin kwamfyutan su zuwa kashi uku, akan yi amfani da kashi biyu daga cikin kashin don a sarrafa kashi na uku, kuma, yawancin yakan zartar da aiki guda ta hanyoyi daban daban har guda tara.<br/> * Na uku, zamu tallatar da kwamfyutocin cinya yawan miliyan kai tsaye wa ma'aikar ilimi, don su raba wa dalibai kamar yanda suka saba raba littattafai."

msgid "question5"
msgstr "Me ya sa yake da muhimmanci cewa ko wani yaro ya sami kwamfyuta na-shi na kansa?Cibiyoyin bayanai-na jama'a fa?"

msgid "answer5"
msgstr "Idan aka duba, ba'a tunanin ajiye fensir ɗaya don amfanin jama'a dalili, don ko wani yaro na da nashi. Kwamfyuta na'uran aiki ne mai taimaka watsa ƙwaƙwalwa, kuma babu tsada idan aka lissafa abubuwa da za iya yi da shi. Misali,  yaro zai iya wasanshi da shi, ko ya yi wasu ayuka kamar rubuce-rubuce, zane-zane, da ilimin lissafi. Kwamfyuta zai iya duk aiyukan da yaro zai yi da fensir har fiye da haka kuma ya fi fensir ƙwari. Bayan haka, akwai wasu dalilai da suka nuna muhimmanci cewa yaro ya samu wani abu da zai iya cewa <i>nashi</i> ne—kamar misali, bal na kwallo, 'yar tsana, ko kuma littafi—don a ƙalla, ko ba komai, ya yi ƙishin kayan sa, ya kula da shi."

msgid "question6"
msgstr "Yanda ake haɗawa fa? Wai shin, ayukan hanyoyin sadarwa ba su fi tsada a ƙasashe masu tasowa ba?"

msgid "answer6"
msgstr "Da zaran an ciro na'urorin daga cikin akwati, zasu haɗe zuwa mahaɗar sadarwa ta junansu da kansu, tsara-zuwa-tsara. MIT da Media Lab ne suka fara ƙiƙiro wannan tsari. Muna bincikan hanyoyi daban daban marasa tsada, inda za'a iya yi musu haɗi zuwa babbar Intanet."

msgid "question7"
msgstr "Wani irin aiki ne kwamfyutan cinya na $1000 zai yi wanda kwamfyutan cinya na $100 ba zai iya yi ba?"

msgid "answer7"
msgstr "Ba yawa ba. Tsarin shine kwamfyutan cinya na $100 ya yi kusan duk komai. Aikin da ba zai iya yi ba shine ya adana bayanai masu yawa."

msgid "question8"
msgstr "Yaya za'a tallatar da su?"

msgid "answer8"
msgstr "Za'a sayar da kwamfyutocin cinya wa gwamnatai su rarraba wa yara ta makarantu a shirin <i>kwamfyuta ɗaya wa kowani yaro.</i> An riga an tattauna da Caina, Indiya, Burazil, Ajantina, Masar, Nijeriya, da Tailan. Za'a ƙara na'urori wa al'umma da ke zama cikin sauran ƙasashe masu tasowa don ya shafa da su . Za'a kuma bincika sigar sayar da na'urar."

msgid "question9"
msgstr "Yaushe kuke tsammani waɗannan kwamfyutocin cinya za su shiga kasuwa? Mene ne babbar cikas da ku ke fama da shi?"

msgid "answer9"
msgstr "Shirin tsarin mu shine, mu gama shirya kwamfyutoci kafin ƙarshen shekaran 2006 ko kuma farkon shekarar 2007. Za'a fara ƙera kwamfyutocin idan aka yi odan na'urori guda miliyan biyar zuwa goma kuma, aka biya kuɗin adibans.<br/>Babbar matsala mai kawo cikas shine yanda za'a ƙera kowacce irin kaya har yawan miliyan ɗari. Wannan matsalar ba na yanda za'a samo na'urorin kawai ba, akwai matsalar tsari da zanen na'urorin. Girmar aikin na bugar da mu amma, ina mamaki da irin shawarwari da kamfanoni su ke ba mu. Yana mana kamar ta dagewa kawai, an riga an shawo kan a ƙalla, rabin matsalolin da ke shafe da mu."

msgid "question10"
msgstr "Waye ne ainihin wanda ya ƙera zanen wannan kwamfyutan cinya na $100?"

msgid "answer10"
msgstr "An zaɓi wani kamfani mai suna Quanta Computer Inc. daga Taiwan don su ƙera ainihin zanen kwamfyutar cinya na $100. An yi shawarar, bayan da kwamiti suka duba tayi-tayi da kamfanoni daban daban, masu ƙera kaya suka yi.<br/>An kafa kamfanin Quanta Computer Inc. a shekara 1988, a Taiwan. Sun sami riɓa fiye da $10 milyan na US daga kasuwancin da suke yi. A yanzu, Quanta shine babbar kamfani da ke ƙera kwamfyutocin cinya a duk duniya gaba ɗaya; suna kuma ƙera na'urar selula, Talabijin na LCD, da kuma kayan sava da kayan adana abubuwa. Daɗin daɗawa, Quanta sun buɗe wani sabon cibiya, Quanta R&D Complex (QRDC) da milyan $200, inda za'a dinga bincike da ci gaba da aikin fasaha, a can ƙasar Taiwan. Ginin da aka buɗe cikin kashin rubu'in shekarar 2005 na uku, na da fili har zuwa kafa murabba'i milyan biyu da dubu dari biyu kuma zai iya riƙe injiniyoyi har dubu bakwai."

msgid "question11"
msgstr "Yaya za'a shirya wannan tunani?"

msgid "answer11"
msgstr "Watau, Kwamfyutan Cinya Ɗaya ga Kowani Yaro, wani ƙungiya mai maras-riɓa na Delaware ne, wanda mutanen Ɗakin Gwajin Masilimanta na MIT suka ƙiƙiro don a samu iya zana, ƙera, da kuma rarraba kwamfyutocin cinya masu maras tsada don yaran duniya su sami hanyar neman ilimi tare da ilimi na wannan zamani; su suke ciyar da kwamfyutar cinya na $100 gaba. An tsara OLPC kan nazariyyar ilimi na <i>tsari mai amfani</i> wanda Seymour Papert da Alan Kay suka fara asalinsa. Tare da manufan da aka nuna cikin littafin Nicholas Negroponte mai suna 'Being Digital'. Kamfanoni da suka ƙera OLPC sune Advanced Micro Devices (AMD), Brightstar, Google, News Corportation, Nortel da RedHat. <br> Nicholas Negroponte shine ciyaman na Kwamfyutan Cinya Ɗaya ga Kowani Yaro kuma Mary Lou Jepsen ita ce Babban Ma'aikacin Fasaha. Sauran diraktar masu ciyar da Kwamfyutar Cinya na $100 gaba sune: Walter Bender, Michail Bletsas, V. Michael Bove, Jr., David Cavallo, Benjamin Mako Hill, Joseph Jacobson, Alan Kay, Tod Machover, Seymour Papert, Mitchel Resnick, and Ted Selker.<br/>Design Continuum na haɗa kai da su game da tsarin kwamfyutan cinya."

msgid "date"
msgstr "Fabrairu 2006"

#: people.html

#: press.html

msgid "milestones"
msgstr "MILESTONES"

#: download.html

msgid "license"
msgstr "These works are licensed under a"

msgid "deed"
msgstr ""

msgid "dccredit"
msgstr "Image and illustration credit:"

msgid "imagelabel1"
msgstr "CONCEPT IMAGES"

msgid "clicklarger"
msgstr "Click for larger versions."

msgid "po"
msgstr "Download the project PO file <a href=&quote;ha/olpc.po&quote;>here</a>."

#: map.html

msgid "mapkey1"
msgstr "(green) those countries we plan to pilot"

msgid "mapkey2"
msgstr "(orange) those countries who have expressed interest at the Ministry-of-Education level or higher"

msgid "mapkey3"
msgstr "(yellow) those countries who are currently seeking government support"

msgid "mapkey4"
msgstr "(red) those countries we plan to include in the post-launch phase"

#: members.html

msgid "membersbody1"
msgstr "One Laptop per Child is a non-profit association to promote the worldwide improvement of education through the design, manufacturing, distribution and deeper understanding of affordable computing and telecommunications for learning by children, particularly in developing countries.<br/><br/>Our members are:"